Isa ga babban shafi
Masar

Hankulan duniya ya koma Masar bayan sako Mubarak

A yau juma’a hankulan duniya sun kara karkata zuwa ga kasar Masar, bayan da hukumomin shari’a suka bayar da umurnin sakin tsohon shugaban kasar Hosni Mubarak daga gidan yari, yayin da ake ci gaba da kama shugabanni da magoya bayan jam’iyyar ‘yan uwa musulmi ta Mohammad Morsi wanda aka hambarar daga karagar mulki.To sai dai kamar yadda rahotanni ke cewa, sakamakon sakin tsohon shugaban kasar, wanda ya yi amfani dakarunsa a kokarin murkushe boren da ya yi sanadiyyar faduwar gwamnatinsa a 2011, a yau hatta masu adawa da gwamnatin Morsi na kallon sakinsa a matsayin rashin adalci a gare su 

Tsohon shugaban kasar Masar Hosni Moubarak
Tsohon shugaban kasar Masar Hosni Moubarak REUTERS/Stringer
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.