Mali-Cote D'ivoire
Diocounda ya kai Ziyara ban kwana a Cote D'ivoire
Shugaban kasar Mali mai barin gado, Diocounda Traore, ya yaba wa Gwamnatin kasar Cote d’Ivoire, saboda taimakon da ta baiwa kasar wajen mayar da ita turbar dimokradiya.
Wallafawa ranar:
Talla
Yayin da ya kai ziyarar ban kwana kasar, inda ya gana da shugaba Alassane Ouattara, Traore ya ce sun fuskanci matukar wahala a kasar, amma yanzu hakka kasar ta kama hanyar murmure wa.
Kasar Cote d’Ivoire ta bada gudumawar sojoji wajen kauda Yan Tawayen arewacin Mali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu