Isa ga babban shafi
Sudan

Al Bashir na Sudan zai halarci taron MDD

Shugaban Kasar Sudan, Umar Hassan al Bashir, yace babu abinda zai hana shi zuwa taron Majalisar Dinkin Duniya da za’a fara a cikin wannan makon. Shugaban na cikin tarkon kotun duniya, wadda ta nemi a kamo shugaban don fuskantar laifukan yaki, kuma kasar Amurka na daga cikin na gaba gaba wajen ganin an kama al Bashir.

Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir
Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.