Masar
Hari a wata Mujami’a a birnin Alkahira (Masar)
Hukumomin tsaro sun tabbatar da mutuwar mutane 3 sakamakon wani hari da yan bindiga suka kai a wata Mujami’a a birnin Alkahira na kasar Masar .
Wallafawa ranar:
Talla
Harin dai ya zo ne sa’o’i kadan bayan da jami’an tsaro suka yi arangama da wani gugun matasa da ke gudanar da zanga zangar neman sake dawo da Mohammad Morsi akan karagar mulkin kasar a kusa da jami’ar Al-Azhar da ke birnin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu