Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan Sandan Najeriya sun gano Asibitin da ake sayar da Jarirai

Jami’an tsaron Najeriya sun kai farmaki a wata asibiti da ake sayar da Jarirai a birnin Port Harcourt tare da cafke wata magajiyar da ake zargi tana kula da masu ciki domin mallake jariran da za su Haifa. A cikin Rahoton Musa Kutama wakilin RFI a Niger Delta za ku ji farashin jariri da ake saya kusan kudi sama da Naira Dubu Dari uku.

viathomsonreuters
Talla

02:41

Rahoto: ‘Yan Sandan Najeriya sun gano Asibitin da ake sayar da Jarirai

Musa Kutama

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.