Isa ga babban shafi
Najeriya

Obama ya aiko da tawaga don binciken satar Fetir a Najeriya

Shugaban kasar Amurka Barack Obama, ya aike da wata tawaga domin ganawa da hukumomin Tarayyar Najeriya, dangane da batun satar kudaden man fetur a kasar. Bayan ganawa da hukumomin na Najeriya, wakilin RFI na Abuja Muhammad Kabir Yusuf, ya zanta da shugabar tawagar da suka zo daga Amurka a cikin Rahoton da ya aiko.

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tare da Tsohon shugaban Amurka Bill Clinton, a lokacin da ya kawo ziyara a Lagos
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan tare da Tsohon shugaban Amurka Bill Clinton, a lokacin da ya kawo ziyara a Lagos AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI
Talla

01:27

Rahoto: Obama ya aiko da tawaga don binciken satar Fetir a Najeriya

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.