Isa ga babban shafi
Nigeria

An saki 'Yan jaridar Al Jazeera da aka kama a Maiduguri

Rahotanni daga Maiduguri, jihar Borno a Nigeria na cewa Hukumomin tsaro sun saki wakilan gidan Talabijin na Al Jazeera da aka kama a garin yayin da sike gudanar da aikin su.Kakakin Gwamnan jihar Isa Gusau ya karas da sakin 'yan jaridun da aka tsare a wani Otel da suka sauka.Ya fadi cewa yanzu haka an kai su wani masaukin Gwamnan jihar domin su huta kafin su kama gabansu.Wakilan da aka kama sun hada da Ahmed Idris. 

Ahmed Idris Ma'aikacin Kafar Talabijin ta Al Jazeera
Ahmed Idris Ma'aikacin Kafar Talabijin ta Al Jazeera al jazeeratv
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.