Isa ga babban shafi
Somaliya

Shebab ta kashe wani dan majalisar dokokin kasar Somaliya

Yau Asabar ‘yan kungiyar al-Shebab din kasar Somalia sun bindige wani dan majalisar dokokin kasar, a Mogadishu babban birnin kasar. Adan Haji Hussein, dake wakiltar yankin Puntland na arewacin kasar ne na baya bayan nan, a jerin kashe kashen gillan da ake wa ‘yan siyasa a kasar da yaki ya daidaita.An kashe shi ne a kan titin birnin Mogadishu, lokacin da ya kai wa wani mai magana da yawun kun giyar ta al-Shebab ziyara. 

Wasu mayakan al-Shebab na Somalia
Wasu mayakan al-Shebab na Somalia AFP/TOPSHOTS/STRINGER
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.