Isa ga babban shafi
Faransa-Rwanda

A yau ake soma sauraren karar Joseph Habyarimana a Faransa

Yau Talata ne, wata kotu a kasar Faransa zata saurari karar dake bukatar tisa keyar wani dan kasar Rwanda Joseph Habyarimana da ake zargi da hannu wajen kisan kiyashin da akayi a kasar Rwanda a shekarar 1994 dan fuskantar sharia.

Tsohon Shugaban Rwanda marigayi Juvenal Habyarimana da ya mutu a wani hatsari jirgin sama
Tsohon Shugaban Rwanda marigayi Juvenal Habyarimana da ya mutu a wani hatsari jirgin sama AFP
Talla

Hukumomin Rwanda dai ne suka shigar da kara a kotun dake Toulouse dan ganin an tisa keyar wanda ake zargin zuwa gida domin ya fuskanci sharia.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.