Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Sabuwar yarjejeniya tsakani mayakan Libya
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:30
Mayakan dake fad da juna a Libya sun cimma matsaya,wanda ake gani cewa zata kaisu ga cimma zaman lafiya mai dorewa.Mainene ra'ayyin ku dangane da wanan yarjejeniya a kasar Libya.