Isa ga babban shafi
Nijar

Saudiya za ta dauki direbobin Nijar aiki

Dubannin direbobi ne kasar Saudiya ta bada sanarwar za ta dauka aiki daga Jamhuriyar Niger, tuni wannan al'amarin dai  ya sanya tururuwar mutane marasa aikin yi  zuwa ajiye takardun su ko lasisi a ma’aikatar kwadago ta kasar wadda ke kula da daukar ma’aikatan.Wakilin mu Salisou Issa daga Maradi na dauke da rahoto.

Motocin haya na Tasi
Motocin haya na Tasi AFP PHOTO / JUNG YEON-JE
Talla

03:03

Saudiya za ta dauki Direbobin Nijar aiki

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.