Rundunar musamman domin tabbatar da tsaro a Sahel
Taron shugabannin kasashe biyar na yankin Sahel da aka gudanar jiya juma’a a birnin N’Djamena na kasar Chadi, ya sanar da kafa wata rundunar hadin gwiwa domin tabbatar da tsaro a cikin kasashensu.
Wallafawa ranar:
Shugabannin kasashen Burkina Faso, Mali, Mauritania, Nijar da kuma Chadi, a lokacin wannan taro wanda shi ne irinsa biyu, sun da kafa wani kwamitin sa-ido kan sha’anin tsaro a yanki,
Shugaban Mali Ibrahim Boubacar Keita wanda ke halartar taron na Ndjamena, ya gaggauta komawa gida bayan da ya samu labarin cewa ‘yan ta’adda sun yi garkuwa da mutane a Radisson Hotel da ke Bamako.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu