Isa ga babban shafi
Kenya-ICC

Gwamnatin Kenya ta yi kira zuwa kotun ICC

Gwamnatin Kasar Kenya tace a sirye take ta fice daga cikin kasashen da suka amince da halarcin kotun duniya saboda yadda ake cigaba da shari’ar da ake yiwa mataimakin shugaban kasar William Ruto.Gwamnatin kasar ta bukaci kotun kar tayi amfani da sheidun da wasu mutane suka bayar a baya, amma kuma yanzu suka janye, abinda kotun taki. 

Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta
Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta
Talla

Daya daga cikin masu baiwa shugaban kasar shawara yace ko kotun ta amince tayi watsi da wadancan sheidu ko kuma su janye daga kotun.
Janyewar kasar Kenya daga jerry kasashe da suka amince da wanan kotun babbar matsalla ce ,wanda hakan zai haifar da rudani kan wasu daga cikin batuttuwan da kotun ke bincike a kai.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.