Benin
Shugaban Jamhuriyar Benin ya bayyana sunan dan takarar jam'iyyar sa
Jam’iyyar FCBE mai mulki a Jamhuriyar Benin ta zabi firaministan Lionel Zinsou a matsayin wanda zai tsaya ma ta takarar neman shugabancin kasar da za a yi a watan maris na shekara ta 2016.
Wallafawa ranar:
Talla
A wani gagarumin taron da suka gudanar a birnin Cotonou litinin, magoya bayan jam’iyyar ta FCBE sun zabi Zinsou da gagarumin rinjaye.
Kimanin watanni 6 da suka gabata ne dai shugaba Yayi Bony ya nada shi a matsayin firaministan kasar, duk da cewa Zinsou ya mallaki takarardar sheidar zaman Bafaranshe.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu