Isa ga babban shafi
Zaki

Zakuna na karewa a Afrika

Wata Kungiya da ke ikrarin kare lafiyar namun daji ta yi shelar cewar yanzu haka yawan zakunan da ke nahiyar Afirka na raguwa wanda ya zama wajibi gwamnatoci su dauki matakan kare su.

Zakin da sojojin da ke aikin samar da zaman lafiya suka kashe a birnin Jos da ke Najeriya bayan ya fice daga gidan aje dabbobi.
Zakin da sojojin da ke aikin samar da zaman lafiya suka kashe a birnin Jos da ke Najeriya bayan ya fice daga gidan aje dabbobi. RFI/bashir
Talla

Kungiyar tace za a kare wadannan dabbobi ta hanyar dokar kasar Amurka a matsayin dabbobin da ke iya karewa.

Matakin ya biyo bayan kashe wani zaki a Zimbabwe da kuma na baya bayan nan a Najeriya.

Kungiyar tace yanzu haka zakuna 900 suka rage a Yammaci da Tsakiya Afirka, yayin da 500 suka rage a India wanda ya nuna raguwar su da kashi 43.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.