Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar wasan Polo a Lagos

Wallafawa ranar:

A makon da ya gabata ne aka soma gudanar da gasar wasan Polo a Jahar Lagos cibiyar kasuwancin Najeriya,kasashen duniya sama da ashirin ne suka shiga gasar ta bana,kungiyar Dansa ta yi nasarar sabe kofin a bana, Ramatu Garba Baba ta ga yadda wasan ya gudana a bana.

kungiyar Shoreline da suka lashe karamin kofi a gasar
kungiyar Shoreline da suka lashe karamin kofi a gasar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.