Nijar
‘Yan sandan Nijar sun kaddamar da bincike akan ‘Yan shi’a
‘Yan sandan yaki da ta’adanci a Jamhuriyyar Nijar sun gudanar da bincike gidajen wasu ‘yan shi’a a Jahar Maradi, bayan da kwashe kwanki 10 ana tsare da wasu ‘Yan Shi’ar da aka kama yayin wata zanga zangar neman a saki jagoransu Sheik Al Zakzaki a Najeriya. Daga Maradi Salisu Isa ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
‘Yan sandan Nijar sun kaddamar da bincike akan ‘Yan shi’a
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu