Isa ga babban shafi
Afrika taTsakiya

Zarge zargen lalata da mata a Tsakiyar Afrika

Majalisar dinkin duniya ta sanar da sabbin zarge-zarge har guda 108 na yin lalata da kananan yara mata da ake zargin sojojin wanzar da zaman lafiya sun aikata a Jamhuriyar Tsakiyar Afrika.

Ana zargin dakarun wanzar da zaman lafiya a Jamhuriyar Afrila ta Tsakiya da yin lalata da kananan yara mata
Ana zargin dakarun wanzar da zaman lafiya a Jamhuriyar Afrila ta Tsakiya da yin lalata da kananan yara mata AFP PHOTO / ERIC FEFERBERG
Talla

Majalisar ta ce, abin na da tayar da hankali matuka yayin da rahotanni ke cewa wani Kwamandan sojin Faransa, har karnuka ya ke sawa su yi lalata da ‘yan mata.

Jakadan Faransa a Majalisar dinkin duniya Francois Delattre ya ce, labarin babu dadin ji, kuma za a ladabbtar da wadanda ke da hannu idan har gaskiya ne zargin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.