Najeriya
kawar da cututuka masu saurin kisa a Najeriya
A Najeriya yanzu haka wasu kungiyoyi masu zaman kansu da kuma gwamnatoci a matakin jiha da kuma kasa na gudanar da ayyukan na hadin-guiwa da suka shafi yaki da cututuka masu saurin kisa.Wakilinmu a Jos Muhamad Tasiu Zakari ya yi mana dubi a game da ayyukan irin wadannan kungiyoyi da kuma tasirinsu ga kiwon lafiyar dan jama’a.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:36