Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Tarihin Masallacin Agadez

Wallafawa ranar:

Shirin Tambayoyin Masu sauraren RFI Hausa ya yi kokarin amsa tambayoyi da suka shafi neman Tarihin Masallacin Garin Agadez mai dimbin tarihi da aka gina da kasa. Sannan Shirin ya amsa tambaya akan banbancin da ke tsakanin ayyukan masu magana da yawun Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari guda biyu Mallam Garba Shehu da Femi Adesina.

Harabar shiga Masallacin garin Agadez a Nijar
Harabar shiga Masallacin garin Agadez a Nijar RFIHAUSA/AWWAL
Talla

Masallacin Agadez cikin Hotuna

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.