Isa ga babban shafi
Gambia-Senegal

Senegal da Gambia zasu soma tattaunawa a Dakar

A gobe lahadi ne ake soma tattaunawa tsakanin Kasar Senegal da hukumomin Gambia a babban birnin kasar Dakar, matakin dake zuwa bayan da Gambia ta tsananta samu takardun shiga kasar ga mayan motocin dakon kaya.

Yahya Jammeh na kasar Gambia da Macky Sall Shugaban kasar Senegal
Yahya Jammeh na kasar Gambia da Macky Sall Shugaban kasar Senegal Creative Commons/jagga/rignese
Talla

Domin nuna fushin su ga wannan matakin na Gambia ne kungiyar direbobi dakon kaya dama yan kasuwa suka janye dama hana motocin su zuwa kasar na dan karamin lokaci.

Ministan harakokin wajen Sanegal Mankeur Ndiaye ya bayyana cewa ya nada hurumin ganin Gambia ta bayar da bada hadin kai kamar dai yadda kasashen yamacin Afrika na Ecowas suka rataba hannu dangane da batun shige da fice dama hulda tsakaninsu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.