Kenya- Somalia
Ana nuna Damuwa Da Yunkurin Kenya Na Rufe Sansanin "Yan Gudun Hijira
Wani yunkurin rufe sansanin ‘yan gudun hijira dake kasar Kenya wanda shine yafi duk wani sansani girma a duniya na shan suka yanzu haka daga kungiyoyi daban-daban na duniya.
Wallafawa ranar:
Talla
Sansanin na Dadaab dake Kenya dab da kan iyaka da kasar Somalia na da ‘yan gudun hijira 350,000 yawanci daga kasar Somalia, inda babu zaman lafiya.
Ranar shida ga wannan wata ne dai Gwamnatin Kenya ta ce za'a hana sabbin ‘yan gudun hijra zama, kuma sauran dake wajen za’a kore su a rufe sansanin saboda fargaban tsaro.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu