Isa ga babban shafi
Libya

Dakarun Libya sun kwace tashar jirgin ruwan Garin Syrte

Dakarun Gwamnatin Libya dake samu goyan bayan kasashen Duniya sun kwace tashar jiragen ruwan Garin Syrte daga hannun yan kungiyar Isil.A can baya dai mayakan IS da ke da’awar Jihadi sun kashe dakarun amintacciyar gwamnatin kasar Libya akalla 32 a ci gaba da fada tsakanin bangarorin biyu a kusa da birnin Sirte.

Rikicin kasar Lybia ya hadasa mutuwar mutane da dama
Rikicin kasar Lybia ya hadasa mutuwar mutane da dama REUTERS/Stringer
Talla

Karbo tashar ruwan garin Syrte na a matsayin nasara ga kokarin Jinjirar Gwamnatin Lybia na sake tabbatar da cikkaken iko a kasar musaman a wanan gari na Syrte dake a matsayin cibiyar yan kungiyar Isil.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.