Libya
An cimma yarjejeniya tsakanin yan siyasa da Gwamnatin Libya
Wakilan yan siyasa da na kabilun yankin kudancin kasar Libya sun sanya hannu kan wata yarjejeniyar jinkai a yau asabar a birnin Roma na kasar Italiya, , zaman da wata kungiyar mabiya mazahabar Katholika Sant'Egidio ta jagoranta .
Wallafawa ranar:
Talla
Katafaren yankin kudancin kasar Libya dai, da ya hada kan iyakokin kasashen Algériya, Niger da kuma Chad, ya subuce daga hannun mahukumtan Tripoli. Al’amarin dake a matsayin barrazana ga jinjinrar gwamnatin hadin kan kasar da Firaministan Fayez al-Sarraj ke jagoranta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu