Isa ga babban shafi
Najeriya

Bikin Sallah: Rundunar ‘Yan sanda ta dauki matakai

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya tace ta shirya wa aikin tabbatar da tsaro a lokacin bikin Sallar bayan ganin Watan da ke tabbatar da kawo karshen azumin watan Ramadana. Wakilin RFI Hausa Muhammad Kabir Yusuf ya halarci taron da rundunar ‘Yan Sandan ta shirya kuma ya aiko da rahoto daga Abuja.

'Yan sandan Najeriya sun dauki matakan tsaro domin bikin Sallah
'Yan sandan Najeriya sun dauki matakan tsaro domin bikin Sallah REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

01:30

Rundunar ‘Yan sanda ta dauki matakan tsaron bikin Sallah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.