Sudan ta Kudu
AU ta za ta girke dakarunta a Sudan ta Kudu
Shugabannin kungiyar kasashen Afrika sun amince su girke dakaru a kasar sudan ta Kudu da za a ba su karfin aiki fiye da na Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar yanzu haka.
Wallafawa ranar:
Talla
Kwamishinan tsaro da zaman lafiya Smail Chergui na kungiyar ta AU ya ce Majalisar Dinkin Duniya ba ta da hurumin tilasta zaman lafiya a kasar, sai dai aikin sa ido.
Jami’in ya ce sojojin da kungiyar kasashen Afrika za ta girke za su yi amfani da karfi wajen tilasta zaman lafiya a kasar mai fama da rikici.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu