Isa ga babban shafi
Kano

Kano ta haramta gangamin addini

Rundunar 'Yan sandan Jihar Kano a arewacin Najeriya ta haramta gudanar da duk wani gangami ko jerin gwano da sunan addini, a wani mataki na magance yunkurin masu neman fakewa da hakan don tada zaune tsaye. Matakin na zuwa ne a yayin mabiya Shi’a ke shirin jerin gwanon da suka saba yi na Ashura. Daga Kano Abubakar Isah Dandago ya aiko da rahoto.

Jihar Kaduna ta haramta ayyukan Shi'a
Jihar Kaduna ta haramta ayyukan Shi'a stuntfm.com
Talla

01:30

Kano ta haramta gangamin addini

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.