Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mousa Aksar kan yadda mayakan Boko Haram ke mika wuya

Wallafawa ranar:

Rahotanni na cewa ‘ya’yan kungiyar Boko Haram na tuba suna ajiye makaman su duk da cewa suna ci gaba da kai munanan hare-hare a wasu yankunan, Moussa Aksar dan jarida a Nijar wanda yake bin diddigin labarin yakin da ake yi a yankin, ya yi nazari kan yadda ‘yan kungiyar Boko Haram ke mika kai.  

Shugaban kungiyar  Boko Haram Abubakar Shekau a tsakiyar mayakan sa.
Shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau a tsakiyar mayakan sa. HO / BOKO HARAM AFP / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.