Isa ga babban shafi
Nijar

Sarakunan gargajiyar Nijar na taro akan Mata da Yara

Kungiyar sarakunan gargajiya ta kasa Nijar ACTN tare da hukumar UNFPA ta Majalisar Dinkin Duniya mai kula da al’umma na gudanar da wani taro a Maradi don yin bitar ayyukan da kungiyoyin biyu ke yi tun 2012 don ci gaban mata da kare yara kanana. Wakilinmu a Maradi Salisu Isah ya aiko da rahoto.

Kofar shiga garin Maradi a Nijar
Kofar shiga garin Maradi a Nijar via-linternaute.com
Talla

03:00

Sarakunan gargajiyar Nijar na taro akan Mata da Yara

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.