Isa ga babban shafi
Nijar

Majalisar Nijar ta bukaci Brigi Rafini ya gurfana a gaban ta

Takaddama ta kaure a Majalisar Jamhuriyar Nijar kan gabatar da wata takarda da wata ‘yar majalisa ta yi na bukatar Firaminista Briji Rafini ya gurfana a gaban ta dan yi musu bayani kan harkar ilimi da kuma yajin aikin da ya dabaibaye shi.

Majalisar Nijar ta bukaci Brigi Rafini ya gurfana gaban ta.
Majalisar Nijar ta bukaci Brigi Rafini ya gurfana gaban ta. AFP PHOTO / Boureima Hama
Talla

Ministan ilimi ya wakilci Firaministan amma ‘yar majalisar da ta ajiye takardar ba ta je Majalisar ba, abinda ya janyo dage mahawara akan takarda.

Sha’anin ilimi a Nijar na fuskantar matsaloli da suka kunshi yajin aiki daga bangaren malamai ko zanga-zanga daga dalibai a baya bayan nan.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.