Rahoto
Faɗuwar naira ta gurgunta kasuwar dabbobi a Nijar
Yayin da ake tunkarar Sallar Layya ƴan kasuwar raguna a yawancin kasuwannin Nijar sun shiga zullumi sakamakon sake faduwar da takardar kudin naira.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:06
Talla
A yau an canji naira 2180 a cfa jaka daya lamarin da ke sa ƴan Najeriya dauke kafarsu, wannan kuma babban koma-baya ne a irin wannan lokacin da yan Najeriya ke tururuwar kwasar raguna amma a bana shiru.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Azima Bashir Aminu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu