Isa ga babban shafi
RAHOTO

Manoma a Nijar sun fara shuka duk da gargadin masana

Ruwan sama da aka fara samu a sassan Nijar ya sa wasu manoman fara shuka duk da cewa masana na gargadin manoman a kai.

Fasahar janyo ruwa daga rijiya ta bunkasa harkokin noma a Nijar
Fasahar janyo ruwa daga rijiya ta bunkasa harkokin noma a Nijar RFI/Sarah Tétaud
Talla

A lokuta da dama manoma kan yi shuka kafin samun ruwan sama don rage aiki, sai dai masana na ganin cewa hakan na haddasa asarar illahirin irin da aka shuka, musaman a wannan lokaci na sauyin yanayi.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Abdulkadir Haladu Kiyawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.