Isa ga babban shafi
RAHOTO

Gwamnatin Nijar ta bullo da sabon shirin tunkarar matsalar abinci

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta kaddamar da wani aikin gyara gonakin noma rani a Diffa, domin tunkarar matsalar karancin abinci da ke neman jefa rayuwar al'umma cikin halin ni 'ya su.

Wasu mata da ke aikin noman rani a Jamhuriyar Nijar kenan.
Wasu mata da ke aikin noman rani a Jamhuriyar Nijar kenan. © UNOPS
Talla

Wannan shiri dai ana ganin zai tallafawa sama da manoma dubu 12 a yankin Diffa kadai.

Masana na gin wannan shirin zai taimaka sosai wajen samar da sasasshen hatsin da zai wadata al'ummar kasar.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.