Isa ga babban shafi
Najeriya

Kudaden ayyukan raya mazabu mataki na gaba

A Najeriya, Wani kudurin doka da ke neman ware kashi 20 daga cikin kasafin kudin kasar domin ayyukan raya mazabu, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dattawan kasar.

Majalisar kasa a Najeriya
Majalisar kasa a Najeriya
Talla

Idan aka amince da kudurin a matsayin doka, ayyukan raya mazabu da ‘yan majalisun ke kula da su, zasu lakume akalla Naira triliyan 1 da biliyan 400 daga cikin kasafin kudin naira Triliyan 7 da biliyan 300 da gwamnatin Najeriya zata gabatar na 2017.
To Sai dai a cewar Dakta Abubakar Nuhu masani tattalin arziki dake Najeriya, wannan kasafi da majalisa ke nema ya yi yawa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.