Isa ga babban shafi
ECOWAS

Nazarin soma amfani da kudi bai daya a yankin Ecowas

Kungiyar kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta ce kokarin da take na gani cewa kasahen dake cikin kungiyar sun koma amfani da kudi iri guda na fuskantar barazana sakamakon faduwar kudin Naira a Najeriya.

Kudin Najeriya
Kudin Najeriya
Talla

Kungiyar ECOWAS dake fatan cimma muradun soma amfanin da kudi irin guda kafin shekarar ta 2020 a yammacin Afrika, a cewarta halin da Najeriya ke ciki a yanzu na tattalin arziki na iya tasiri ga shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.