Isa ga babban shafi
Siyasa

Jam'iyyar adawa ta lashe zaben Ghana

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin siyasa na wanna makon tare da Abdulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna ne kan nasarar da Nana Akuffo-Addo ya samu a zaben shugabancin kasar Ghana bayan ya doke shugaba mai ci John Dramani Mahama. Har ila yau shirin ya zanta kan zaben Gambia, in da shugaba Yahaya Jammeh ya yi amai ya lashe dangane da amincewa da sakamakon zaben

'Yan adawar Ghana na murnar lashe zaben kasar
'Yan adawar Ghana na murnar lashe zaben kasar REUTERS/Luc Gnago
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.