Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kabiru Yahya Gusau, kan rufe tashar jirgin Abuja

Wallafawa ranar:

Yunkurin Majalisar dattawan Najeriya na hanawa gwamnatin kasar rufe filin sauka da tashin jiragen sama na Abuja domin bayar da damar aiwatar da gyara ya ci tura. Ministan sufuri da manyan ayyuka Babatunde Fashola da takwaransa mai kula da zirga-zirgar jiragen sama Sanata Hadi Sirika sun kare wannan mataki a gaban ‘yan majalisar dattawan, inda suka jaddada matsayin gwamnati na karkata akalar jiragen zuwa Kaduna. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da injiya Kabiru Yahya Gusau, kwararre kan sufurin jiragen sama a Najeriya.

Hadi Sirika, Ministan zirga zirgar jiragen sama a Najeriya
Hadi Sirika, Ministan zirga zirgar jiragen sama a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.