Isa ga babban shafi
Najeriya

Za a rufe tashar jirgin sama na Abuja

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce, ta kammala duk wani shirye-shirye na rufe fillin Jiragen saman babban Birnin Tarayya, Abuja domin kammala aikin gyaran filin. Sai dai kuma a gefe guda wasu daga cikin kamfanonin jiragen sama sun yi korafin samun raguwar fasinjoji saboda hatsarin hanyar zuwa Kaduna daga Abuja. Kabiru Yusuf daga Abuja ya aiko da rahoto.

Hadi Sirika, Ministan kula da zirga zirgar jiragen sama a Najeriya
Hadi Sirika, Ministan kula da zirga zirgar jiragen sama a Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

03:00

Za a rufe tashar jirgin sama na Abuja

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.