Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Kamilu Sani Fagge kan sabuwar Gwamnatin Gambia

Wallafawa ranar:

Bisa dukkan alamu dai Gwamnatin sabon Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ta kama aiki sosai domin ganin kasar ta shiga gudanar da ayyukan da aka zabe ta ta yi, Farfesa Kamilu Sani Fagge na Jami’ar Bayero a jihar Kanon Najeriya ya yi sharhi kan kalubalen dake gaban sabon shugaban.

Sabon shugaban Gambia Adama Barrow ya bukaci al'umma da su rungumi zaman lafiya.
Sabon shugaban Gambia Adama Barrow ya bukaci al'umma da su rungumi zaman lafiya. Photo: Seyllou/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.