Isa ga babban shafi
Wasanni

An fitar da Gabon da Cote d'Ivoire a gasar cin kofin Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya yi nazari ne akan gasar cin kofin Afrika da ake gudanarwa a Gabon musamman yadda tun a tashin farko aka fitar da Gabon da Cote d'Ivoire. Shirin kuma ya tattauna yadda sauran wasannin za su kasance a zagayen kwata fainal.

Dan wasan Gabon Pierre-Emerick Aubameyang tsohon zakaran gwarzon Afrika
Dan wasan Gabon Pierre-Emerick Aubameyang tsohon zakaran gwarzon Afrika RFI/Pierre René-Worms
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.