Isa ga babban shafi
Wasanni

Har yanzu akwai rashin tabbas game samar da ingantaccen tsaro yayin gasar Olymics mai zuwa

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya dubi yadda ake tufka da warwarwa game da tsarin samar da cikakken tsaro yayin gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Olympics da birnin Paris zai karbi bakunci.

Wannan ta faru ne saboda yadda ake fuskantar barazana a turai
Wannan ta faru ne saboda yadda ake fuskantar barazana a turai REUTERS - Louiza Vradi
Talla

Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.