Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan tsawaita hutun Buhari
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:00
Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu kan matakin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na kara tsawaita lokacin hutunsa kamar yadda ya sanar da majalisa don ci gaba da samun magani a London a yayin da 'Yan Najeriya ke dakun isowarsa a ranar Lahadi.