Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Elharun Muhammad: kalubalen da ke gaban sabon shugaban Somalia

Wallafawa ranar:

Sabon shugaban kasar Somalia Mohammed Abdulahi Mohammed yace zai dauki dogan lokaci kafin sake gina kasar da yaki ya daidaita. Yayin da yake jawabi bayan rantsar da shi, shugaban yace lura da irin dimbin matsalolin da suka addabi kasar da kuma rashin kudi zai dauki lokaci kafin su magance matsalolin da suka addabe ta. Shugaba Farmajo ya kuma bukaci kungiyar Al Shebaab da ta aje makaman ta dan ganin an dama da su. Kan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Elharun Muhammad na sashin nazarin siyasa da ke kwalejin kimiyya da fasaha a jihar Kaduna

Sabon shugaban kasar Somalia Mohamed Abdullahi Farmajo.
Sabon shugaban kasar Somalia Mohamed Abdullahi Farmajo. REUTERS/Feisal Omar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.