Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Gidauniyar Oslo dan taikamawa mutanen dake Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi dake fama da rashin abincin

Wallafawa ranar:

Majalisar  Dinkin Duniya ta tara Dala miliyan 672 a taron gidauniyar da tayi a Oslo dan taikamawa mutanen dake Najeriya da Nijar da Kamaru da kuma Chadi dake fama da rashin abincin.Wannan kudi dai kashi daya bisa uku ne na kudin da Majalisar tace tana bukata dan tallafawa wadanan miliyoyin jama’a da rikicin boko haram ya shafa.Mahaman Salissou Hamissou ya tattaro ra'ayoyin masu saurare.

Yara dake bukatar abinci mai gina jiki.
Yara dake bukatar abinci mai gina jiki. RFI/Olivier Rogez
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.