Najeriya
Dalilin Karin kudin shiga jirgin Kasa a Najeriya
A yayin da jama'a ke more tafiya a jirgin kasa da ke zirga zirga tsakanin biranen Abuja da Kaduna da ke Najeriya, gwamnatin kasar ta kara kudin shiga jirgin inda bangaren da ake biyan Naira 600 ya koma Naira 1050 yayin da bangaren da ake biyan Naira 900 aka mai da shi 1500. Wakilin RFI Hausa a Abuja, Mohammed Sani Abubakar ya ji dalilin kara kudin shiga jirgin a cikin rahoton da ya aiko.
Wallafawa ranar:
Talla
Dalilin Karin kudin shiga jirgin Kasa a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu