Eng Usman Abubakar na hukumar sufurin jiragen kasa a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:49
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da wani gagarumin shiri domin inganta sufurin jirgin kasa, ta hanyar gina sabbin hanyoyi da kuma gyra wadanda ake da su tsawon shekaru. A karkashin wannan shiri gwamnati na da niyyar bayar jinginar wani bangaren na sufurin jiragen kasa a tsawon wasu shekaru kayyadaddu, yayin da za ta samar da wasu sabbin layin irin na zamani da zai kasance karkashin kulawarta. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da daraktan gudanarwa a hukumar kula da sufurin jiragen kasa Eng Usman Abubakar.
Eng Usman Abubakar na hukumar sufurin jiragen kasa a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu