Isa ga babban shafi
Najeriya

Kayan Masarufi sun fara tsada a Najeriya kafin Azumi

Kayan masarufi sun fara tashin goron zabi a kasuwani, a birnin Maiduguri a daidai wannan lokacin da al’ummar musulmi ke shirin fara azumin watan Ramadana. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya zaga cikin Babbar kasuwar Maiduguri ta Monday market kuma ya aiko da rahoto.

Kayan Masarufi na yin tsada a lokacin azumi a Najeriya
Kayan Masarufi na yin tsada a lokacin azumi a Najeriya REUTERS/Stringer
Talla

03:00

Kayan Masarufi sun fara tsada kafin Azumi

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.