Isa ga babban shafi
Kenya

'Yan Adawa A Kenya Na Zargin 'Yan Sanda Da Uzura Masu

A kasar Kenya ‘yan adawa sun koka da yadda  ‘yan Sanda suka kai masu wani samame jiya Juma’a a wani ofis  dake birnin Nairobi inda aka kwashe mata naurori masu kwakwalwa wato Komfuta da wasu kayayyakin Ofis.

Shugaba Kenyatta tare da Raila Odinga na halartan wani taron adduoi kafin zaben shekara ta 2013
Shugaba Kenyatta tare da Raila Odinga na halartan wani taron adduoi kafin zaben shekara ta 2013 RFI
Talla

Wannan na zuwa ne a wani lokaci da kasar ake shirin gudanar da babban zaben kasar ranar Talata mai zuwa.

Wani wakilin kamfanin Dillancin labaran Faransa AFP da ya ziyarci ofishin ‘yan adawan da suke zance ya ce akwai alamun an yi wa ofishin zindir.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.