Isa ga babban shafi
Nijar

An soma jigilar Al'hazai daga Nijar zuwa Saudiya

An soma jigilar Alhazai a jamhuriyar Nijar inda suka fara tashi zuwa kasar Saudiya a daren jiya Alhamis don gudanar da aikin hajjin bana.

Wasu daga cikin mahajjata a Saudiya
Wasu daga cikin mahajjata a Saudiya Reuters/Ammar Awad
Talla

Sai dai a bana har yanzu akwai kujeru kusan dubu uku da ba a cika ba, al hali bara a wannan lokaci babu kujerun.

Salisu Isa wakilin mu a Jamhuriyar Nijar ya hada mana rahoto daga birnin Niamey.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.