Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro akan zaben shugaban kasa a Saliyo

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu sauraro na wannan lokacin, ya bada damar tattaunawa ne akan zaben shugabancin kasar Saliyo da aka fara a ranar Laraba.

Jerin gwanon wasu 'yan kasar Saliyo da ke dakon jefa kuri'unsu a zaben shugaban kasa.
Jerin gwanon wasu 'yan kasar Saliyo da ke dakon jefa kuri'unsu a zaben shugaban kasa. REUTERS/Olivia Acland
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.